iqna

IQNA

birnin Doha
Tehran (IQNA) Cibiyar hardar kur'ani mai tsarki ta "Atqan" da ke birnin Doha ta samu halartar 'yan sa kai 85 daga kasashen duniya daban-daban a cikin 'yan watannin da suka gabata domin koyon fasahohin kur'ani daban-daban.
Lambar Labari: 3488172    Ranar Watsawa : 2022/11/14

Tehran (IQNA) wakilan gwamnatin Taliban da na gwamnatin Amurka za su koma teburin tattaunawa a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3486601    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) Abdullah Dawud Muhammad dan kasar Tanzania ya zo na daya a gasar kur'ani ta duniya a birnin Doha .
Lambar Labari: 3485901    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran  (IQNA) gwamnatin Qatar ta gina wani katafaren wuri a birnin Doha domin ajiyar tsoffin kayan fasaha na tarihin kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3485547    Ranar Watsawa : 2021/01/12